short Hausa Novel
HATTARA MATA Wata matar aure ce tayi tunanin cewa bari ta gwada mijinta ta gani idan ta fita bada izinin shi ba wane mataki zai dauka? Sai ta samu biro da takarda ta rubuta kamar haka: "Na gaji da zama dakai gaskiya na tafi gidan mu Allah ya hada kowa da rabonsa" Bayan ta gama rubutawa saita ajiye takardar a kan tebur, ita kuma ta shiga karkashin gado ta boye. <script async src="https://pagead2.googlesyndication.com/pagead/js/adsbygoogle.js?client=ca-pub-3064461154629178" crossorigin="anonymous"></script> <ins class="adsbygoogle" style="display:block; text-align:center;" data-ad-layout="in-article" data-ad-format="fluid" data-ad-client="ca-pub-3064461154629178" data-ad-slot="9738889725"></ins> <script> (adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); </script> Da mijin ya dawo sai ya duba bai ga ma...